Recruitment

YADDA ZAKA CIRE PPA LETTER TA N-POWER

Hukumar da ke kula da Npower wato Humanitarian Affairs, Disaster Management and Social Development ta bayyana cewar dukkan wadanda suka sami nasar kasancewa a cikin short List na N-power Batch –C dasu garzaya portal dinsu su cire PPA Letter (Power Purchase Agreement) domin kaiwa inda akai posting dinsa.

Wannan sanarwa ta fito ne daga official  feji na sada zumunta na hukumar a cikin wannan satin don haka duk wanda yasan yana daga cikin wadanda sukayi nasara sai ya garzaya domin cire wannan PPA  letter domin kaiwa inda ya nema. Domin cire wannan PPA Letter sai a ziyarci wannan official website na hukumar: https://nasims.gov.ng/login

Bisa ganin yadda cire wannan PPA Letter yayi wuya ga jama’a duba da yawan mutane yasa ATA Online Café ya yunkura domin cirewa mutane wannan PPA Letter. Ga wanda keda bukatar a cire masa sai ya tuntubi wadannan WhatApps Numbers: 08061203088, 07010942309, 08061611224

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button