Education

YUSUF MAITAMA UNIVERSITY KANO ADMISSION RELEASE 2020

YUSUF MAITAMA SULE UNIVERSITY KANO ADMISSION RELEASE 2020

Hukumar jami’ar Yusuf Maitama University (Northwest University kano) ta fara bada admission ga daliban da suka nemi makarantar a jarrabawar UTME (Unified Tertiary Matriculation Examination) wadda hukumar JAMB (Join Admission and Matriculation Board) ke shiryawa ta shaekarar 2020.

Dalibi zai ziyarci shafin makarantar https://nwu.edu.ng/invoice/view/login.php a inda dalibi zai sanya email address da kuma password wadanda akayi amfani dasu a yayin cike wannan makaranta.

TUNATARWA:

Yanada kyau ga dukkan dalibin daya nemi wannan makaranta daya tabbatar ya yayi uploading na O Level Result dinsa a Jamb portal (CAPS) https://www.jamb.gov.ng/ hakana kuma dalibi ya tabbatar yana duba wannan portal domin tabbatar yayi Accepting na Jamb Admission. Rashin hakan kan sanya dalibai dayawa rashin samun admission a jami’oi dayawa dake a fadin kasar nan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button