Album/EPHausa Songs

Adam A Zango – BABU LOKACIN BATA LOKACI EP Full Album 2022

Adam A Zango – BABU LOKACIN BATA LOKACI EP Full Album 2022

Fitaccen jarumin masana’antar kannywood kuma mawaki a masana’atar wato Adam A Zango ya saki kudin wani sabon album dinsa mai taken suna “BABU LOKACIN BATA LOKACI EP” na shekarar 2022.

BABU LOKACIN BATA LOKACI EP wani sabon album ne na mawaki Adam A. Zango wanda yake dauke da wakoki acikinsa har guda 15 wakokin sune kamar haka:

Download Tracks:

 1. Diana
 2. Manyan Mata
 3. Ya Kasuwa
 4. Ba Fada Bane
 5. Soyayya Dadi ft. Maryam Booth
 6. Suna Linzami
 7. Wane Yaro
 8. Na Baki Soyayya ft. Sals Fateetee
 9. Na Basu Tsoro
 10. Baza Kudi
 11. Iyaye Mata
 12. Matar Aure
 13. Allah Gyara
 14. Yar Mama
 15. Amarya ft. Larabeey

Wadannan sune wakokin da suke cikin album din BABU LOKACIN BATA LOKACI EP na Adam A Zango natabbata zakuji dadin wannan sabon kundi album.

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button