Education
ANSAKI SAKAMAKON JARRABAWAR NABTEB
Hukumar shirya jarrabawar NABTEB (National Business and Technical Examination Board) ta sanar da sakin jarrabawar na shekarar 2020 a inda dalibai guda 32,541 ne suka zauna jarrabawar.
Hukumar tace dalibai guda 25,844 ne suka sami 5 credits a inda dayawansu sunada Mathematics da English