Education

BAUCHI STATE UNIVERSITY GADAU ONLINE SCREENING 2021

Hukumar Jami’ar  Bauchi state University Gadau na sanar da al’umma cewar ta fara online screening ga daliban da suka nemi wannan jami’a wadanda suka sami makin Jamb 140 zuwa sama a jarrabawarsu ta JAMB UTME na shekarar 2021

Za’a ciyarci website na makarantar www.basug.edu.ng domin cike wannan screening. Hukumar makarantar ta bayyana cewar  duk dalibin da bai da O level result ya saka AR (Awaiting Result) a grade column.

Abubuwan da ake bukata wajan screening:

  1. minimum of 140 points na 2021 UTME examination 
  2. minimum of 5 credits wadanda suka shafi abinda zaka karanta wanda ya hadar da math da English
  3. an zauna JAMB UTME subjects na shekarar 2021
  4. direct Entry (DE) candidates yazamo suna da minimum of 5 o level credits wanda keda alaka da abinda aka nema sannan da math da English. Hakana yazamo an sami 7 points a IJMB KO NCE sai kuma mafi karanci Lower credits

daliban da suka cancanta zasuyi creating account sannan su biya N2000 domin yin wannan screening a https://basug_screening.admissions.cloud

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button