Recruitment

CIVIL DEFENSE, CORRECTIONAL, FIRE AND IMMIGRATION SERVICES BOARD SHORT LIST

Gamayyar hukumomin civil Defense, Correctional, Fire and Immigration Services Board sun fitar da NIS 2021/2020 Short list.

Daga cikin mutane 45,323 wadanda suka zauna Computer Based Test (CBT), hukumar tayi shortlist na mutane 6,105 wadanda zasuje Final Screening na takardunsu da Physical fitness a inda zasu samu sako ta email da SMS daga ranar manday, 10th may 2021.

Daliban zasu ziyarci website na hukumar domin Karin bayani da kuma cire invitation slip: www.immigrationrecruitment.gov.ng 

Za’a fara wannan exercise a ranar 24th May, 2021

Za’a tura sako zuwa email na hukumar: nis.servicom@nigeriaimmigration.gov.ng

Note: Duk wanda sunansa bai fito a list na hukumar to baya daga wadanda zasu ziyarci wannan tantancewa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button