Education

Federal Ministry of Education 2020/2021 Commonwealth Shared Scholarships and Commonwealth Distance Learning Scholarships

Hukumar Federal Ministry of Education, Federal Scholarship Board na sanar da daliban da keda sha’awa kuma suka cancanta da samun wadannan scholarships dasu nema ta wannan website: cscuk.fcdo.gov.uk/about-us/scholarships dimin cikewa. Wannan scholarships na masu Master’s degree ne.

  1. Dolene dalibi yazama yanada 1st ko 2nd class upper Division a degree na farko
  2. NYSC discharge/exemption certificate, dalibi yazamo ya samu admission daga daya daga universities na England (UK)
  3. Kafin a tura ayi print out na forms

Domin karin bayani a tuntubi wannan lambobi: 09082454557, 08034394752

Dannan wannan link domin karin bayani: Scholarships

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button