Hausa Hip-Hop

Feezy – Balla

Mawaki Feezy ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Balla” Gaskiya zanso ace masoya wannan mawaki sun saurari wannan waka saboda tayi dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Feezy – Balla domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Feezy – Balla

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button