Scholarship

Fully Funded Kuwait Government Scholarship 2021

Gwamnatin kasar kuwait  ta karkashin kuwait ministry of Foreign Affairs ta shirya bada scholarship a dukkan jami’oin kasar ga daliban Undergraduate, Masters da PhD degree programs na shekarar karatu ta 2021-2022-2023

Zaa bada wannan scholarship a dukkan subjects da ake aiwatarwa a dukkan jami’oin kasar kuwait. Sannan Zaa rufe bada wannan scholarship a 31st December 2021. Gwamntin kasar ce zata bada dukkan kudaden da zaa kashe wajan wannan karatu kamar

Tuition fee

Books

Monthly stipends

Airfare

Stationary items

Da dai sauran related cost

Cancantar samun scholarship:

  1. Kazama mai kyan hali
  2. Samar dukkan takardun da ake bukata na karatun da aka nema
  3. Pass medical examination
  4. Wajibine a cika dukkan ka’idojin kasa da kasa
  5. Wajibine a tabbabr anbi dukkan ka’idar da kuwait ministry ta sanya da dai sauran makamantan ka’idoji da takardun da ake bukata domin samun wannan scholarship.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button