Scholarship

FAR EASTERN FEDERAL UNIVERSITY SCHOLARSHIPS AND FINANCIAL AID IN RUSSIA

Far Eastern Federal University zata bada scholarship da kuma Financial Aid ga bachelors, Masters da kuma Doctoral program.

Akwai tallafi kala kala wanda dalibi zai amfana wanda ya kama daga dauke kudin makaranta da kudin wata wata (monthly allowance) dadai sauransu.

Domin karin bayani dama yadda za’a cike wannan scholarship a danna wannan link: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button