Facebook Fellowship Program for International Students 2022
Katafaran kamfanin sada zumunta na facebook zai bada scholarship ga a fannoni da dama ga dukkan daliban da suka cancanta a ko’ina a fadin duniya na shekarar 2022
Daliban dake a matakin karatu na PhD a fannoni da dama ne zasu amfana da wannan tallafin karatu. Kamfanin zai bawa dukkan daliban da suka cancanta wadanda ke karatu a kowace jamia dake da amincewar karatu a koina a fadin duniya dolar Amurica dubu Arbain da Biyu, $42,000 na tsahon shekara biyu.
Ga kadan daga muhimman abubuwan da ake nema da wanda zai nemi wannan scholarship:
• Dolene dalibi yazamo yana cikin jadawalin karatu na PhD
• Dolene dalibi yazamo yana research daya danganci computer science da kuma Engineering
• Wajibine dalibi yazamo mai karsashin abinda yake bincike dasan bunkasa nazari kan computer science da Engineering
• Sannan kuma wajibi ne dalibi yazamo zai iya karatu na full time
Donin cikewa da kuma samun cikakken bayani gameda wannan schaolarship sai a danna wannan link: Apply Now