MADINA INSTITUTE OF SCIENCE AND TECHNOLOGY & SCHOLARSHIP PROGRAM INTO UNDERGRADUATE AND DIPLOMA ADMISSION 2021/2022
Hukumar makarantar Madina Institute of Science and Technology wadda keda affiliation da babbar jami’ar Kwame Nkrumah Science and Technology Ghana, na gayyatar daliban da keda sha’awar shiga jadawalin karatuttuka na shekarar 2021/2022 a fannonin karatu kamar haka:
Undergraduate programmaes:
• BSc. Accounting
• BSc. Banking and Finance
• BSc. Human Resource Management
• BSc. Marketing
Diploma Programmes:
• Engineering
• Computer Science
• Computerized Accounting
• E- Marketing
• Business Administration
• Procurement
Domin karanta cikakken bayani gameda wannan jama’ia, ka’idoji da sharuda da yadda za’a nemi scholarship na wannan makaranta sai a ziyarci wannan shafi: www.mist.edu.gh
Domin Karin bayani: 0303932887, 0542671474