Scholarship

WACWISA MASTERS AND Phd SCHOLARSHIPS 2021/2022 FOR AFRICANS

The west African Center for Water, Irrigation and Sustainable Agriculture (WACWISA) na sanar da al’umma cewar ta fara bada scholarship ga daliban dake Aftican na shekarar 2021/2022.

Wannan scholarship na hadin gwiwa ne tsakanin gwamnatin kasar Ghana da World Bank domin karfafawa daliban dake a Africa gwiwa domin karin gwanancewa a bangaren Irrigation da Drainage Engineering, Environmental Management da sustainability a matakin postgraduate.

Domin cikakken bayani gameda wannan scholarship dama yadda za’a cikeshi sai danna wannan link: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button