Scholarship

Czech Republic Government Scholarship for Developing Countries 2022/2023

Gwamnatin kasar Czech Republic zata bada scholarship ga daliban  kasashe masu tasowa domin bunkasa karatunsu. Wannan scholarship na daga cikin shirin gwamnatin kasar akan kasashe masu tasowa a inda take bada wannan tallafin karatu a public Institution.

Domin cikewa da kuma cikakken karin bayani gameda wannan scholarship sai a danna wannan link: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button