Scholarship

YOUNG GLOBAL CHANGEMAKERS AWARD FOR YOUNG INDIVIDUALS 2021/2022

Young Global Changemakers Award ta bude kofarta domin bawa matasan dake da burin ganin sun cimma muradinsu da kuma son taimakawa yan uwansu mm matasa kaiwa gaji. Wannan kungiya na bada tallafi ne a bangarori daban daban kamar skills training, arts and culture, environment protection, education, health and well-being, human right, technology, sport, science da sauran bangarori da dama.

Domin can cantar samun wannan tallafi wajine sai ka kasance kanada wadannan abubuwa:

-Shekarunka daga 18 zuwa 16

– yazamo kanada shaidar kammala karutu na jamia ko college

– zaka iya bayyana abinda kakeda kwarewa akansa sannan kuma abinda kakesonyi zai taimakawa yankinka

– zaka iya kawo gwaggwaban canji ga society a tsahon shekara uku

Domin cikewa sai a ziyarci wannan link: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button