Scholarship

GRIFFITH REMARKABLE SCHOLARSHIP IN AUSTRALIA 2021/2022

Hukumar Jami’ar Griffith na sanar da dalibai wadanda keda sha’awar cigaba da karatunsu cewar akwai scholarship mai taken Griffith Remarkable Scholarship a kasar Australia na shekarar 2021/2022 ga dalibai masu matakin laratu na undergraduates da kuma postgraduates.

Domin cikewa da kuma karin bayani gameda wannan scholarship sai a dannan wannan link: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button