Scholarship

Watson Institute/Ford Fellowship Fund 2021

Shin kanada wata fasaha ko tunani da kakeson aiwatar dashi ya zamo reality?

Related Articles

To ga dama ta samu wadda zata bawa young entrepreneurs damar fito da abinda suka dade suna mafarkin tabbatarwa ya zama gaskiya!

Watson Institute da hadin gwiwar Ford fund Fellowship zasu bawa matasa duk wata gudummawa ta bayyana abinda suke dashi na baiwa ko hikima domin karfafa musu gwiwa. Wannan Fellowship zai tallafawa dumbum matasa a ko’ina a fadin duniya.

Domin cike wannan fellowship da dukkan ka’idoji da sharuda sai a ziyarci wannan link: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button