Scholarship

WORLD BANK JUNIOR PROFESSIONAL ASSOCIATES PROGRAM 2021/2022- YOUNG GRADUATES

Shin kai matashi ne wanda keda wani buri na dogaro da kai da kuma taimakawa wasu?

The Junior Professional  Associate (JPA) wani gagarimin ahiri na world Bank domin taimakawa masu hazaka da son cimma wani mataki a rayuwa da kuma taimakawa sauran mutane cimma muradinsu.

Lallai ne duk wanda yakeson cike wannan shiri yazama shekarunsa sunkai 28 sannan kuma ya kammala degree na farko. Hakana kuma ya zamo zai iya yin turanci da dai sauransu.

Domin cike wannan program a tuntubi wannan shafi na world bank: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button