Scholarship

UNITED KINGDOM (UK) GOVERMENT’S CHEVENING SCHOLARSHIP 2021

Gwamnatin kasar England ta bude kofar bada scholarship ga “yan Nigeria wadanda ke a matakin karatu na Master’s degree.

Za’a nemi wannan Scholarship ta Jami’ar Chevening dake a United Kungdom (UK)

Kadai wadanda ke a matakin Master degree ne zasu nemi wannan scholarship a inda za’a bada tallafin kudin karatu na shekara da sauran tallafin karatu.

An bude wannan application ne a ranar 3rd August a inda za’a rufe a ranar 2nd November 2021 da misalim karfe 12:00 GMT

Domin cike wannan scholarship sai a ziyarci website na makarantar kai tsaye a https://www.chevening.org/ domin cikewa.

Domin neman karin bayani za’a neman Federal Scholarship Board domin karin bayani a wadannan lambobi: 09082454557, 08075247831

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button