Scholarship

PTDF SCHAOLSHIP 2021/2022 FOR UNDERGRADUATES AND POSTGRADUATES AWARDS IN NIGERIAN FEDERAL UNIVERSITIES

Hukumar nan ta gwamnatin tarayya wato PTDF (Petroleum Technology Development Fund) wadda ke taimakawa wajan bunkasa alumma da kuma inganta Oil and Gas zata bawa dalibai wadanda ke karatu a jami’oin federal Government scholarship na wannan shekara.

Domin cike wannan schoalship da sauran ka’idoji da sharuda a dannan wannan link: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button