Scholarship

MUSON/MTN F DIPLOMA SCHOOL SCHOLARSHIP 2021/2022

Musical society of Nigeria (MUSON) da hadin gwiwar kamfanin MTN Foundation (MTNF) suna sanar da MTNF/MUSON Diploma Course a Music na shekarar 2021/2022.

Kungiyar MUSON ta shirya tsaf domin karfafa gwiwar matasa masu shaawar kade kade domin bunkasa music industry a Nigeria.

Za’ayi jarrabawar tantancewa daga 6th september zuwa 8th september 2021 a inda zaayi tambayoyi a fannin music industry.

Abubuwan da ake bukata sune:

General certificate of education (GCE)

Senior secondary certificate (ssce) wanda yakeda English a ciki

Dadai sauransu.

Domin cike wannan program sai a ziyarci wannan shafi na hukumar: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button