Scholarship

MTN Science and Technology Scholarship for Nigerian students 2021/2022

Hukumar sadarwa ta MTN na sanarda scholarship ga dalibai wadanda keda karsashi da kuma himma domin su shiga shirinta na tallafawa dalibai na wannan shekara.

Wannan scholarship na daliban dake a level 300 wadanda ke karanta science da kuma Technology courses a jami’oi, Polytechnic da college of education.

Wannan shine karo na 12 da MTN ke bada wannan tallafin karatu. Domin karin bayani da kuma yadda zaa cike wannan scholarship sai a ziyarci wannan shafi: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button