Scholarship

Victoria University of Wellington New Zealand International Study Grant

Jami’ar Victoria wadda ke a kasar New Zealand zata bada scholarship ga dukkan wani dalibi daya cancanta bisa cika dukkan sharudodi da ka’idoji na wannan scholarship.

Wannan Scholarship kamar yadda aka fada a sama cewa dukkan wanda ya cika ka’idar zai samu mace ko namiji, musamman yadda duniya ta tsinci kanta acikin yanayin karayar tattalin arzuki sakamakon cuta mai sarke numfashi (COVID-19).

Domin karanta cikakken bayani, ka’idoji da sharuda sai a ziyarci shafin wannan jami’a a wannan link: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button