Education

[Jamb]: Yadda Ake Cire Jamb Original Result Slip 2020

Yadda Ake Cire Jamb Original Result Slip

Barka da zuwa shafin Arewa Talent, a wannan lokaci insha allahu zamu nuna maka yadda ake cire jamb original result slip.

Read more: [Jamb]: Yadda Zaka Duba Jamb Result Dinka 2020

Zaka iya cirewa da kanka, Amma kasani kafin su baka damar kacire jamb original result slip dolane saika fara biyan su dubu daya N1000 sannan su baka damar kacire.

Tayaya Ake Cire Jamb Original Result Slip.

Step 1: Abu na farko da zaka farayi shine zaka shiga cikin Jamb profile dinka ta wannan link din https://portal.jamb.gov.ng/efacility/Login.

Step 2: Abu na biyu da zaka karayi shine bayan ya budemaka zaka saka Email address dinka na Jamb da Password dinka na Jamb saika danna Login.

Step 3: Abu na uku da zaka karayi shine bayan ya budemaka Dashboard dinka na Jamb daga gefan hannunka na hagu zakaga ansa “Print Result Slip” saika danna shi.

[Jamb]: Yadda Ake Cire Jamb Original Result Slip 2020

Step 4: Abu na hudu da zaka karayi shine zai baka damar a shafin kadanna “Continue To Payment” idan kadanna zai kaika Remita inda zaka biya N1000.

[Jamb]: Yadda Ake Cire Jamb Original Result Slip 2020

Step 5: Abu na biyar da zaka karayi shine bayanka biya kudin zasu baka damar kayi selecting din jarrabawar shekarar, kana zaba zasu baka damar kasaka ‘Jamb registration Number’ dinka a columns din dasuka baka.

Rubutu Masu Alaka

Read more: [Jamb] Yadda Zaka Duba Jamb Examination Slip Dinka 2020/2021

Read more: [Technology]: Yadda Ake Cire Background Na Hoto 2020    

Read more: [Apps & Games]: Yadda Ake Hada Cartoon Animation Video 2020

Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.

Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.

Email: aminubyusuf20@gmail.com

WhatsApp: +2347010942309

Facebook: Arewa Talent

Instagram: ArewaTalent.Com.Ng 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button