Technology

Jerin Wayoyin da Zasu Daina WhatsApp a 2021

Kamfanin WhatsApp yabada sanarwa zai dakatar da wasu wayoyin hannu daga January 1, 2021.

Kamar yanda report yafita daga Independent UK, hakan zai farune saboda cigaban da aka samu (Update).

Hakane yasa wasu wayoyin da dama ba zasu iya daukar wannan app na WhatsApp ba.

Sabon update na wayoyin da zasu cigaba dayin WhatsApp sune iOS9 na iPhones da Android 4.0.3.

Kamfanin ya kara da cewa wadanda wannan alamari ya shafesu zasu iya updating na wayartasu ko kuma su canza wayar gaba daya. 

Kadan daga cikin Android din da zasu daina WhatsApp sun hadar da Samsung Galaxy S2, HTC Desire da LG Optimus Black.

Wannan sune jerin wayoyin da zasu daina WhatsApp daga January 1 2021:

  • Apple iPhone 1-4
  • Samsung Galaxy S2
  • HTC Desire
  • LG Optimus Black
  • Motorola Droid Razr

Da kuma dukkan wata dangin Android da aka kerata kafin 2010

Jerin wayoyin da za’a iya updating dinsu izuwa: iOS9 ko Android OS 4.0.3:

  • Apple iPhone 4S
  • iPhone 5
  • iPhone 5S
  • iPhone 6
  • iPhone 6S
  • Samsung Galaxy S3, newer
  • Samsung Galaxy Note
  • HTC Sensation
  • HTC Thunderbolt
  • LG Lucid
  • Motorola Droid 4

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button