Technology

Yadda Zaka Duba Duk Wani Bayanan Jikin Voter’s Card Dinka Idan Yagoge

Barka da zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna maka yadda zaka duba duk wani bayanan jikin voter’s card dinka idan yagoge.

Dayawan mutune suna samun matsala da voter’s card dinsu ko kaga ruwa yataba shi ko kuma kaga ya yage Arewa Talent ta gano maka wata hanya da zaka duba duk wani abu da yake jikin Voter’s Card din naka.

Read more: Yadda Ake Dawo Da National ID Card Idan Yabata ko An Sace  

Yadda Ake Duba Voter’s Card

Step 1: Abu na farko da zaka farayi shine zaka shiga cikin browser dinka zaka saka wannan address din https://voters.inecnigeria.org/bayanka saka saika danna search kana dannawa zai kawo ka wani shafi kamar haka.

Step 2: Abu na biyu da zaka karayi shine bayan ya bude maka daga kasa zakaga wani rubutu ansa Check Status Using (VIN) saika danna shi kana dannawa zai dawo da kai sama, bayan haka zai baka damar kacike wadannan abubuwa kamar haka.

  • State of Registration:
  • Last Name:
  • Voter Identification Number (VIN)

Step 3: Abu na uku da zaka karayi shine bayan kacike wadannan abubuwan guda Uku daga kasa zakaga ansa I’m not a robot saika danna shi kana dannawa zaka jira yayi Good.

Step 4: Abu na hudu da zaka karayi shine bayan ka danna yayi Good daga kasa zakaga ansa Check Status saika danna shi kana dannawa zaka jira ya bude maka duk wani bayananka na voter’s card.

Idan baka gane wannan bayanin ba zaka iya kallon wannan video dake kasa domin ganin yadda akeyi.


Rubutu Masu Alaka

Read more: Kokasan Tayaya Zaka Samu Kudi Da Tsarin Inksnation

Read more: Bashi Wanda Babu Ruwa Kwatata Acikin 2020

Read more: Yadda Zaka Duba Date of Birth Dinka Dakasa a BVN Dinka 2020 

Read more: Yusuf Maitama Sule University Cut Off Mark 2020/2021

Read more: Al-Qalam University, Katsina Cut Off Mark 2020/2021

Read more: [MTN]: Yadda Ake Night Browsing Na MTN 2020

Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.

Email: aminubyusuf20@gmail.com

WhatsApp: +2348054173837

Facebook: Arewa Talent

Instagram: ArewaTalent.Com.Ng

 YouTube Channel: Arewa Talent Tv

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button