Education

Kust Wudil Ta Saki Sakamakon Jarrabawar Post Utme 2020/2021

Hukumar makarantar Kano University of science and Technology wudil ta saki sakamakon jarrabawar Post UTME na shekarar 2020/2021.

Daliban da suka cike wannan makaranta zasu iya duba sakamakonsu ko su ziyarci café mafi kusa don dubawa.

Za’a iya dubawa ta wannan link: kust wudil portal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button