Education

VACANCY AT THE COMMONWEALTH SECRETARIAT LONDON UNITED KINGDOM

Ministry of foreign Affairs na sanarda yan Nigeria wadanda keda kwarewa kuma suka cancanta da matakin aiki kamar haka:

  • Adviser
  • Climate Change at the economic
  • Youth and sustainable Directorate a kasar England
    Kamar yadda hukumar ta sanar duk wanda keda kwarewa a wadannan fage zaiyi applying ta www.thecommonwealth.org/jobs a inda za’a tura CV tare da covering letter wadda ke nuna kwarewa da gwagwarmayar mutum.
    Ana bukatar post graduate degree ( master of science degree) a climate change, Environmental studies ko makamancin haka, ki kuma kwarewa a ecologically focused climate adaption, carbon management ko climate change policy kan taimaka wajan samun wadannan aiyuka.
    Za’a rufe karbar application a ranar Alhamis, 11th March 2021.
    Domin karin bayani danna wannan link: www.thecommonwealth.org/jobs

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button