Recruitment

Nigeria Police Force Physical Screening Exercise 2020: Date/Time

Nigeria Police Force Physical Screening Date/Time

Barka da zuwa shafin Arewa Talent a jiyane 23 August, 2020 Nigeria Police Force suka saki Physical and Credential Screening Exercise Date/Time, Ga duk wanda Allah yasa yayi wannan rijista ta Nigeria Police Force zai iya ziyartar shafin NigeriaPolice Force Commission domin ya duba sanda yan State dinsu zasuyi Physical and Screening Exercise.

Nigeria Police Force Physical Screening

Wannnan Sune State Din da Akayi Rijista.

Abia

Adamawa

Akwa Ibom

Anambra

Bauchi

Bayelsa

Benue

Borno

Cross River

Delta

Ebonyi

Edo

Ekiti

Enugu

Federal Capital Territory

Gombe

Imo

Jigawa

Kaduna

Kano

Katsina

Kebbi

Kogi

Kwara

Lagos

Nasarawa  

Niger

Ogun

Ondo

Osun

Oyo

Plateau

Rivers

Sokoto

Taraba

Yobe

Zamfara

Wadannan sune state din da muke dasu a Nigeria idan kana daya daga cikin state din kuma kayi rijista ta Nigeria Police Force zaka iya shiga wannan link din www.policerecruitment.gov.ng/ domin kaduba sanda zakayi sreening.

Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.

Email: aminubyusuf20@gmail.com

WhatsApp: +2347010942309

Facebook: Arewa Talent

Instagram: ArewaTalent.Com.Ng

YouTube Channel: Al’ameen Tech 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button