Recruitment

Oil and Gas Youth Empowerment Programme Commences Registration 2020/2021

Gammayar kamfanonin  harkar man fetur (OIL AND GAS) ta fara gudanar da tallafawa matasa (registration training and empowerment programme) a Nigeria.

An samar da wannan programme ne don maganta matsalar aikin yi da matasa ke fama da ita da kuma tallafawa matasan da keda wata fasaha (entrepreneurship) don kaiwa ga nasara.

Wannan programmed na tsawon shekaru hudu ya fara a shekarar 2018 wanda gamayyar rukunin kamfanoni harkar man fetur na duniya (Global Oil and Gas Enlightenment Initiative) suka samar don tallafawa matasan dake da burin kaiwa ga wani mataki a rayuwa.

Babban kudirin gamayyar wadannan kamfanonin Oil and Gas shine na koyawa da bawa matasa guda 1000 daga 774 na kowacce karamar hukuma dake fadin kasarnan.

Wadanda suka cancanci shiga (eligibility for YEF):

  1. Dolene mutum yazama dan Nigeria ne sannan kuma yanada lamabar nan ta National Identification Number, (NIN)
  2. Dolene ne mutum yazama shekarunsa na tsakanin 18-35 kamar yadda yake a NIN dinsa
  3. Wadanda suke shedar degree da ma wadanda basu da shi zasu iya nema.
  4. Me shedar wata kwarewa da wanda bashida (skilled and unskilled) zasu iya nema

Domin cike wannan tsari danna wannan link: https://yep.oilandgasindustries.com/

Za’a rufe wannan shiri (application deadline): Tuesday, 22nd December 2020

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button