Technology

[Technology]: Yadda Ake Hada Link na Download 2020.

How to create a download link

Barka da zuwa shafin Arewa Talent, A wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna maka yadda ake hada link na download. Dayawan mutane suna tambayar mu tayaya zasu kirkiri link na download idan suna da waka ko kuma files.

Yanzu mun gano maka wani website wanda zaka saka files dinka ko audio da daisauransu amma tayaya zaka hada wannan link.

Read more: [WhatsApp]: Yadda Zaka Sakawa WhatsApp Dinka Two Step Verification 2020.  

Menene anonfile

Anonfile wani application ne wanda zai baka damar kayi uploading na files ko Audio, Video kuma zai duba bayanan duk wani files daka dora acikinsa. Harma yabaka storage na 20GB filesize limited da kuma unlimited bandwidth.

Yadda Ake Hada Link na Download.

Step 1: Abu na farko da zaka farayi shine zaka shiga cikin browser dinka wadda kake yin browsing zaka saka zaka saka wannan address din https://anonfiles.com/bayanka gama sakawa saika danna search.

Step 2: Abu na biyu da zaka karayi shine bayanka danna search ya bude maka daga kasa zakaga wani rubutu ansa Uploaded saika danna shi kana dannawa zai shigar da kai file manager dinka.

Step 3: Abu na uku da zaka karayi shine bayan ya shigar dakai file manager dinka anan ne zaka zabi wane irin abu zaka hadawa link na download ya danganta da wane irin abu zakasa Audio ne Video da daisauransu.

Step 4: Abu na hudu da zaka karayi shine bayanka zabi file din, zaka danna file din kana dannawa zai fito dakai waje yana fito dakai waje zai fara uploading yana gamawa zai nuna maka kayi Copy na link din kana yin copy din wannan link din shikenan kagama hada link na download.

Wannan link na download daka hada zaka iya amfani dashi ta wuri daban daban, kadan daga cikin abubuwan da zaka iya amfani dashi shine blog. Zai mutukar taimaka maka sosai acikin blog dinka.

Rubutu Masu Alaka: 

[Blogging]: Darasin Koyon Blogging Kashi Na Biyu 2020.

[Recruitment]: Abubuwan da Ake Bukata Idan Zaka Nemi Nigeria Police Force 2020.

[Apps & Games]: Yadda Ake Hada Cartoon Animation Video 2020.

[Gmail Account]: Yadda Ake Bude Gmail Account 2020.

Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.

Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.

Email: aminubyusuf20@gmail.com

WhatsApp: +2347010942309

Facebook: Arewa Talent

Instagram: ArewaTalent.Com.Ng

YouTube Channel: Arewa Talent Tv

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button