Technology

YADDA ZAKA SAUKE KOWANNE IRIN LITTAFI A PDF

Shin kanada bukatar samun wani littafi da ka dade kana nema? Dama ta samu ta inda zaka iya sauke miliyoyin littattafai da ma bincike bincike kai harma da fitar da Topic idan anbaka a makaranta ko gurin aiki. A wannan website zaka iya samun dumbun littattafai kamar kimanin 274376478, sannan kuma duk bayan minti daya ana dora littattafai guda 50.

Danna wannan link domin anfana: www.pdfdrive.net

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button