Technology

MTN Capture Customer NIN Details

MTN Capture Customer NIN Details

Hukumar MTN ta fito da hanya mafi sauki don taimakawa wajan hada layinka da NIN number dinka domin cimma muradin hukumar sadarwa ta kasa (NCC).

Yadda ake shigar da bayanan:

  1. Suna (first name)
  2. Sunan mahaifi (last name)
  3. Sunan kaka  (middle name)
  4. Lambar waya (mtn)
  5. National Identity Number (NIN)
  6. Email address
  7. Sai a danna submit.

Bayan ka danna submit, zasu turo maka da lambar sirri (OTP) a inda zaka sanyata a akwatin da aka bayar. Katabbata ka mayar da OTP a cikin minti 5 don kada ta lalace.

Bayan ka maida OTP, zakaga an rubuta your submission has been received. Thank you. Hakan ke nuna cewar ka gama.

Domin hada Sim dinka da NIN number dinka danna wannan link din: https://mtnonline.com/nim/

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button