Technology

Yadda Zaka Gyara Shekarun Haihuwarka Na National ID Card || 2020

Barka da zuwa shafin Arewa Talent a baya munyi magana akan yadda mutum zai dawo da National ID Card dinsa idan yabata ko an sace amma mun ga dayawan mutane suna bukatar karin bayani akai hakane yasa a yanzu zamu dauke su daya bayan daya domin mutane su fahimta.

Also read: Matasan Nijeriya Zasu Amfana Da Har Naira Billion 75 || 2020

Idan shekarun haihuwarka zaka gyara misali karuwa shekarunka sukayi ko kuma ragi aka samu.

Abubuwan da zakayi kafin a gyara maka Date of Birth dinka na National Id Card dinka:

1: zaka shiga cikin portal din www.remita.net idan kashiga daga sama zakaga ansa Search saika rubuta National Identity Management Commission zai kawoka wani feji a fejin zakaga ansa (Name of Service Purpose) saika danna shi a nan ne zaka zabi duk wata matsala dakake da ita, katabbatar bayan ka biya kayi printing din slip dinka saboda dashi zakaje ofishin National Id Card din.   

2: Idan kuma ba kai zaka biya dakanka ba saika ziyarci Internet Café mafi kusa dakai domin suyi maka wannan abu.

3: Ko kuma kai tsaye zaka iya ziyartar Ofishin National Id Card din domin suyi maka wannan abu.

Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.

Email: aminubyusuf20@gmail.com

WhatsApp: +2347067399944

Facebook: Arewa Talent

Instagram: ArewaTalent.Com.Ng

YouTube Channel: Arewa Talent Tv

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button