Technology

Yadda Zaka Fito Da NIN Number Dinka Idan Tabata

Dayawan mutane basusan yadda zasu duba NIN number dinsu ba duk da cewar hukumar NIMC ta samar da lamba *346# wadda za’a duba ko anyi rijistar NIN ko ba’aiba. Zakaga wani yayi rijistar sama da shekara 3 ko 4 amma bai karbi slip dinsa don haka baisan ma yana da NIN ba.


Yadda za’a fito da NIN

  1. Za’a danna *346#
  2. Za’aga anrubuto “ welcome to NIMC USSD service. Press 1 to continue or 2 to cancel “ sai a danna 1
  3. Bayan an danna 1 za’aga NIN number ta fito. Idan bata fito ba to dayan abu uku ne:
    a. Kodai bada wannan lamba akayi rijistar NIN din ba
    b. Ko rijistar ta kone
    c. Ko matsalar Network/service

Note: Bayan an danna *346# an kuma danna 1 za’aga an rubuto “ Contact NIMC nearest center.. “ idan anga haka to mafi yawanci rijistar ta kone. Duk da haka yana da kyau a mai maita a mabambantan gurare don kodai matsalar network ne.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button