Technology

Menene Banbancin Sabon National ID Card da Tsohon

A shekarun baya da suka wuce ne akayi National ID Card ma’ana katin shaidar zama dan kasa, kuma mutane da dama sun karbi nasu amma sai dai bayan canjin gwamnati da aka samu sai aka samu wasu canje-canje, wanda hakan yasa wancan tsohon yana nan yana aiki.

Sai dai a yanzu an samu Update na sabon National ID Card mai dauke da lambobi guda goma sha daya (11) NIN Number, wadannan lambobi guda goma sha daya sune suke fayyace wanene a jikin katin shaidar, kuma kowane dan kasa yana da tasa wannan lambar, ta wani ba ta hade da ta wani ba.

Shi kuma wancan tsohon lambobinsa na NIN guda goma ne, shine dalilin dayasa idan anzo hada shi da layin waya ba yayi, koda kuwa an gwada yayi to kaje kayi sabo a sababbin santocin da gwamnati ta ware a duka fadin kasa.

Rubutu Masu Alaka:

Santocin da Ake Yin National ID Card a Kano State

Santocin da Ake Yin National ID Card a Kaduna State

Santacin da Ake Yin National ID Card a Katsina State

Santocin da Ake Yin National ID Card a Sokoto State

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button