Hausa Songs
Umar M Shareef – Share Hawaye
Umar M Shareef – Share Hawayenki
Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Share Hawayenki” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Ni Da ke” na shekarar 2018.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Share Hawaye domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music dan samun nishadi a rayuwa.