Recruitment

Yadda Ake Duba Shortlist Na Nigeria Immigration Service/ Nigeria Security and Civil Defense Corps

Gamayyar hukumar civil defense, correctional, fire service da immigration services (CDCFID) na sanar da al’umma cewar ta shirya don gudanar da jarrabawar computer (computer based aptitude test) wadda zata bawa me nama damar shiga hukumar Nigeria immigration service wanda za’a fara fara a ranar 7th December, 2020 sannan kuma wadanda zasuyi jarrabawar Nigeria Security and Civil Defense corps (NSCDC) zasuyi a ranar 8th December, 2020  a duka jahohin kasarnan talatin da shida wanda ya hadar da babban birnin kasa Abuja.

Abia State
Adamawa State
Akwa Ibom State
Anambra State
Bauchi State
Bayelsa State
Benue State
Borno State
Cross River
Delta State
Ebonyi State
Edo State
Ekiti State
Enugu State
FCT (Federal Capital Territory)
Gombe State
Imo State
Jigawa State
Kaduna State
Kano State
Katsina State
Kebbi State
Kogi State
Kwara State
Lagos State
Minna State
Nassarawa State
Niger State
Ogun State
Ondo State
Osun State
Oyo State
Plateau State
Rivers State
Sokoto State
Taraba State
Yobe State
Zamfara State

Hukumar na kira ga dukkan wadanda suka nema da su duba email address dinsu ko kuma lambar wayarsu domin samun sakon inda za’a zauna wannan jarrabawa ta Computer (CBAT) daga karfe shida na yamma na 1st December,2020. Dukkan wadanda sunayensu ya fito da suje wadannan santoci (centers) don tabbar da lallai sunayensu ne kamar yadda suka sami sako kodai daga email ko lambar waya. Duk wadanda suka nemi Nigeria Immigration service dasu ziyarci www.immigrationrecruitment.org.ng sannan kuma wadanda suka nemi Nigeria Security and Civil Defense Corps (NSCDC) dasu ziyarci www.cdfipb.careers don cire takardar gayyata (individual letters of invitation).

Hukumar ta kara da cewa babu wanda zai samu damar shiga dakin jarrabawa face wanda ya samu sakon gayyata ta email dinsa ko lambar waya. Hakana kuma hukumar ta kara jan hankalin wadanda suka sami sakon gayyata da su tabbatar da lokaci da inda zasuyi jarrabawar kamar yadda yake a sakon. Kowa zaizo da wadanna abubuwa kamar hak:

  1. Photocopy na online application da reference form da kuma daya daga cikin katinan da aka yarda dashi a kasarnan
  2. Wajibine azo takunkumin sanyawa a hanci (face mask)

Fadakarwa: duka sakon da bata email address ba ko lambar waya ba yardarje bane domin wasu sukan turawa wadanda ba’a turawa ba, hakan zaijanyo mutum ya rasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button