Hausa Songs

Hussaini Danko – AMSAR KENAN

Hussaini Danko ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “AMSAR KENAN.” Wannan waka tayi dadi sosai gaskiya zanso ace masoya wannan mawaki sun saurari wannan waka.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Hussaini Danko – AMSAR KENAN domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Hussaini Danko – AMSAR KENAN

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button