News

Jerin ƙasashen da Daular Larabawa Ta Haramtawa Visa (Dubai)

Haramtawa ƙasashen visar ya samo asali ne sakamakon wasu ayyukan rashin jin daƌi da wasu daga cikin ƙasashen kan gudanar a daular tasu tare da yawan aikata abubuwa na ha’inci da kuma yaudara.

Ƙasahen da haƌaƌƌiyar daular Larabawa suka haramtawa Visar yawon shakatawa da kuma sauransu sun haƌar da kasashe kamar haka:

1.Benin

2.Burkina Faso

3.Burundi

4.Cameroon

5.Comoros

6.Kongo

7.Kongo DR

8.Dominican Republic

9.Gambia

10.Ghana

11.Guinea

12.Guinea Bissau

13.Ivory Cost

14.Liberia

15.Nigeria

16Rwanda

17.Sani Gal

18.Sara Lion

19.Sudan

20.Togo

21.Uganda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button