Education

NECO TA FITAR DA TIMETABLE TA FARA JARRABAWA 2022

Hukumar shirya jarrabawar Neco (National Examination Council) ta sanya ranar fara jarrabawar makaranta  wadda dalibai zasu fara nan bada dadewaba.

Duba da yadda hukumar ta canza lokacin, a yanzu hukumar ta sanya ranar Litinin 27th June 2022 a inda za’a kammala wannan jarrabawar a ranar 12th August 2022.

Domin sauke wannan Timetable sai a dannan wannan link domin ganin dukkan bayan wannan jarrabawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button