Recruitment

Nigerian Army Recruitment 81 /2021

A yau ne Nigerian Army take mai sanar da mutane nan kasar nan zata fara recruitment Trade/non Trade men na shekarar 2021 wanda ta dora a shafin ta na twitter tana mai fadawa mutane a gobe Litinin zata fara ibar sabbin sojoji.

Nigerian Army zata fara wannan online recruitment na Trade/non Trade men a ranar 15/2/2021 ta shafin yanar gizo gizo na  hukumar Nigerian Army ga duk wani wanda yake da sha’awar wannan aiki da lokacin yayi zai iya ziyartar wannan shafi da zamu baku link dinsa domin ya cike dawuri: recruitment.army.mil.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button